We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Amos 1

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

Amos Amos 2 →

1Kalmomin Amos, ɗaya daga cikin makiyayan Tekowa, abubuwan da ya gani game da Isra’ila shekaru biyu kafin a yi girgizar ƙasa, a lokacin da Uzziya yake sarkin Yahuda, Yerobowam ɗan Yowash kuma yake sarkin Isra’ila.

2Ya ce,

3Ga abin da Ubangiji ya ce,

4zan sa wuta a gidan Hazayel,

5Zan kakkarye ƙofofin Bet-Damaskus;

6Ga abin da Ubangiji ya ce,

7Zan aika da wuta a katangar Gaza

8Zan hallaka sarkin1.8 Ko kuwa mazaunan Ashdod

9Ga abin da Ubangiji ya ce,

10zan aika da wuta a Taya,

11Ga abin da Ubangiji ya ce,

12Zan aika wuta a Teman

13Ga abin da Ubangiji ya ce,

14Zan sa wuta a katangar Rabba

15Sarkinta1.15 Ko kuwa Molek; Ibraniyawa malkam zai je bauta,

Amos Amos 2 →