1Dawuda tare da shugabannin mayaƙa, suka keɓe waɗansu daga ’ya’yan Asaf, Heman da Yedutun don hidimar yin annabci, suna amfani da garayu, molaye da ganguna. Ga jerin mutanen da suka yi wannan hidima.
2Daga ’ya’yan Asaf,
3Game da Yedutun kuwa, daga ’ya’yansa maza.
4Game da Heman kuwa, daga ’ya’yansa maza.
5Dukan waɗannan ’ya’yan Heman ne mai duba na sarki. An ba shi su ta wurin alkawarin Allah don yă ɗaukaka shi. Allah ya ba Heman ’ya’ya maza goma sha huɗu da ’ya’ya mata uku.
6Dukan waɗannan mutane suna a ƙarƙashin kulawar mahaifansu don kaɗe-kaɗe da bushe-bushe a cikin haikalin Ubangiji, da ganguna, molaye da garayu, don hidima a gidan Allah.
7Da su da danginsu, dukansu su 288 ne kuma horarru da ƙwararru ne a kaɗe-kaɗe da bushe-bushe domin Ubangiji.
8Baba ko yaro, malami ko ɗalibi, duk suka jefa ƙuri’a saboda ayyukan da za su yi.
9Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
10ta uku a kan Zakkur, ’ya’yansa da danginsa, 12
11ta huɗu a kan Izri, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
12ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
13ta shida a kan Bukkiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
14ta bakwai a kan Yesarela, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
15ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
16ta tara a kan Mattaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
17ta goma a kan Shimeyi, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
18ta goma sha ɗaya a kan Azarel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
19ta goma sha biyu a kan Hashabiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
20ta goma sha uku a kan Shubayel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
21ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
22ta goma sha biya a kan Yeremot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
23ta goma sha shida a kan Hananiya, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
24ta goma sha bakwai a kan Yoshbekasha, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
25ta goma sha takwas a kan Hanani, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12
26ta goma sha tara a kan Malloti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
27ta ashirin a kan Eliyata, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
28ta ashirin da ɗaya a kan Hotir, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
29ta ashirin da biyu a kan Giddalti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
30ta ashirin da uku a kan Mahaziyot, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
31ta ashirin da huɗu a kan Romamti-Ezer, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12.