We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zakariya 9

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zakariya 8 Zakariya Zakariya 10 →

1Annabci.

2da kuma a kan Hamat ita ma, wadda ta yi iyaka da ita,

3Taya ta gina wa kanta mafaka mai ƙarfi;

4Amma Ubangiji zai karɓe mallakarta,

5Ashkelon za tă ga haka ta ji tsoro;

6Baƙi za su mallaki Ashdod,

7Zan kawar da jini daga bakinsu,

8Amma zan kāre gidana

9Ki yi murna ƙwarai, ya Diyar Urushalima!

10Zan ƙwace kekunan yaƙi daga Efraim,

11Ke kuma, saboda jinin alkawarina da ke,

12Ku koma maɓuya, ya ku ’yan kurkuku masu sa zuciya;

13Zan lanƙwasa Yahuda yadda nake lanƙwasa bakana,

14Sa’an nan Ubangiji zai bayyana a bisansu;

15Ubangiji Maɗaukaki kuma zai tsare su.

16Ubangiji Allahnsu zai cece su a wannan rana

17Za su yi kyan gani da kuma bansha’awa!

← Zakariya 8 Zakariya Zakariya 10 →