1Masu albarka ne dukan masu tsoron Ubangiji,
2Za ka ci amfanin aikinka;
3Matarka za tă zama kamar kuringar inabi mai ’ya’ya
4Ta haka mai albarka yake
5Bari Ubangiji ya albarkace ka daga Sihiyona
6bari kuma ka rayu ka ga ’ya’ya ’ya’yanka.
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá