1“Ka ce da ’yan’uwanka maza, ‘Mutanena,’ ka kuma ce da ’yan’uwanka mata, ‘Ƙaunatacciyata.’
2“Ka tsawata wa mahaifiyarka, ka tsawata mata,
3In ba haka ba zai tuɓe ta tsirara
4Ba zan nuna wa ’ya’yanta ƙaunata ba,
5Mahaifiyarsu ta yi rashin aminci
6Saboda haka zai tare hanyarta da ƙaya;
7Za tă bi kwartayenta amma ba za tă kama su ba;
8Ba ta yarda cewa ni ne
9“Saboda haka zan ƙwace hatsina sa’ad da ya nuna,
10Saboda haka yanzu zan buɗe tsiraicinta
11Zan tsayar da dukan bukukkuwarta,
12Zan lalatar da inabinta da kuma itatuwan ɓaurenta,
13Zan hukunta ta saboda kwanakin
14“Saboda haka yanzu zan rarrashe ta;
15A can zan mayar mata da gonakin inabinta,
16“A waccan rana,” in ji Ubangiji,
17Zan cire sunayen Ba’al daga leɓunanta;
18A waccan rana zan yi alkawari dominsu
19Zan ɗaura aure da ke har abada;
20Zan ɗaura aure da yake cikin aminci
21“A waccan rana zan amsa,” in ji Ubangiji,
22ƙasa kuma za tă amsa wa hatsi,
23Zan dasa ta wa kaina a ƙasar;