1Wahayin Obadiya.
2“Duba, zan maishe ki ƙarama a cikin al’ummai;
3Fariyar zuciyarki ta yaudare ki,
4Ko da yake kina firiya kamar gaggafa
5“In ɓarayi suka zo miki,
6Amma za a washe Isuwa ƙaƙaf,
7Dukan waɗanda kike tarayya da su, za su kore ki zuwa iyaka;
8“A wannan rana,” in jin Ubangiji,
9Jarumawanki, ya Teman, za su razana,
10Saboda halin kama-karyar da kika yi wa ɗan’uwanka Yaƙub,
11A ranan nan kin tsaya kawai kina zuba ido
12Bai kamata ki rena ɗan’uwanki
13Bai kamata ki bi ta ƙofofin mutanena
14Bai kamata ki tsaya a mararraba
15“Ranar Ubangiji ta yi kusa
16Kamar yadda kuka sha a kan tuduna mai tsarki,
17Amma a kan Dutsen Sihiyona za a sami ceto;
18Gidan Yaƙub zai zama kamar wuta,
19Mutane daga Negeb za su mamaye
20Wannan ƙungiyar Isra’ilawan da aka kwashe zuwa bauta da suke a Kan’ana
21Masu kawo ceto za su haura zuwa1.21 Ko kuwa daga Dutsen Sihiyona