1A wannan rana ce Debora da Barak ɗan Abinowam suka rera wannan waƙa.
2“Sa’ad da ’ya’yan sarki a Isra’ila suka yi jagora,
3“Ya sarakuna, ku ji! Ku saurara, ku masu mulki!
4“Ya Ubangiji, sa’ad da ka bar Seyir,
5Duwatsu suka girgizu a gaban Ubangiji, Wannan na Sinai,
6“A zamanin Shamgar ɗan Anat,
7Rayuwar ƙauye5.7 Ko kuwa Jarumawa a Isra’ila ta daina,
8Sa’ad da suka zaɓi sababbin alloli,
9Zuciyata tana tare da ’ya’yan sarakunan Isra’ila,
10“Ku da kuke hawan fararen jakuna,
11da muryoyin mawaƙa a wuraren ruwaye.
12‘Ki farka, ki farka, Debora!
13“Sa’an nan waɗanda aka bari
14Waɗansu suka zo daga Efraim, waɗanda ainihinsu daga Amalek ne;
15’Ya’yan sarautar Issakar suna tare da Debora;
16Don me kuka tsaya a wutar sansani
17Gileyad ya tsaya gaban Urdun.
18Mutanen Zebulun sun kasai da rayukansu;
19“Sarakuna suka zo, suka yi yaƙi;
20Daga sama taurari suka yi faɗa,
21Kogin Kishon ya kwashe su,
22Sa’an nan kofatan dawakai suka ƙwaƙula,
23Mala’ikan Ubangiji ya ce, ‘Ka la’anci Meroz.’
24“Mafi albarka a ciki mata ta zama Yayel
25Ya nemi ruwa, ta kuwa ta ba shi madara;
26Hannunta ya ɗauki turken tenti,
27A ƙafafunta ya fāɗi,
28“Ta taga mahaifiyar Sisera ta leƙa;
29Mafi hikima cikin ’yan matanta suka amsa mata,
30‘Ba nema suke su raba ganima ba,
31“Ta haka bari dukan abokan gābanka su hallaka, ya Ubangiji!