We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 20

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 19 Irmiya Irmiya 21 →

1Da firist nan Fashhur ɗan Immer, babban ma’aikaci a cikin haikalin Ubangiji, ya ji Irmiya yana annabcin waɗannan abubuwa,

2sai ya sa aka yi wa Irmiya dūka aka kuma sa shi a turu a Ƙofar Bisa na Benyamin a haikalin Ubangiji.

3Kashegari, sa’ad da Fashhur ya fitar da shi daga turu, sai Irmiya ya ce masa, “Ubangiji ba zai kira ka Fashhur ba, amma ya ba ka suna Magor-Missabib.20.3 Magor-Missabib yana nufin razana ta kowace fuska.

4Gama ga abin da Ubangiji yana cewa, ‘Zan maishe ka abin razana ga kanka da kuma ga dukan abokanka; da idanunka za ka gan takobin abokan gāba yana kashe su. Zan miƙa Yahuda duka ga sarkin Babilon, wanda zai kwashe su zuwa Babilon ya kuma kashe su da takobi.

5Zan ba wa abokan gābansu dukan dukiyar wannan birni dukan amfaninsa, dukan abubuwa masu daraja na sarakunan Yahuda. Za su kwashe su ganima su kai su Babilon.

6Kai kuma Fashhur, da dukan waɗanda suke a gidanka za ku tafi zaman bauta a Babilon. A can za ku mutu a kuma binne ku, da kai da dukan abokanka waɗanda ka yi musu annabce-annabcen ƙarya.’ ”

7Ya Ubangiji, ka ruɗe20.7 Ko kuwa rarrashe ni, na kuwa ruɗu;

8Duk sa’ad da na yi magana, nakan tā da murya

9Amma in na ce, “Ba zan ambace shi ba

10Na ji mutane da yawa suna raɗa cewa,

11Amma Ubangiji yana tare da ni kamar babban jarumi;

12Ya Ubangiji Maɗaukaki, kai da kake gwada adali

13Ku rera ga Ubangiji!

14La’ananniya ce ranar da aka haife ni!

15La’ananne ne mutumin da ya kawo wa mahaifina labari,

16Bari mutumin ya zama kamar garuruwan

17Gama bai kashe ni a cikin ciki ba,

18Me ya sa na ma fito daga cikin ciki

← Irmiya 19 Irmiya Irmiya 21 →