1Sai Elihu ya ce,
2“Ko kana tsammani wannan gaskiya ne?
3Duk da haka kana tambayarsa cewa, ‘Wace riba nake da ita,
4“Zan so in ba ka amsa
5Ku ɗaga kai ku dubi sama ku gani;
6In kun yi zunubi ta yaya wannan zai shafi Allah?
7In kuna da adalci, me kuka ba shi,
8Muguntarku takan shafi mutum kamar ku ne kaɗai,
9“Mutane suna kuka don yawan zalunci;
10Amma ba wanda ya ce, ‘Ina Allah wanda ya halicce ni,
11wanda ya fi koya mana fiye da dabbobin duniya
12Ba ya amsawa lokacin da mutane suka yi kira don taimako
13Lalle Allah ba ya sauraron roƙonsu na wofi;
14Ta yaya zai saurara sosai ko zai saurara
15Kuma ka ce, ba ya ba da horo cikin fushinsa
16Saboda haka Ayuba ya buɗe baki yana magana barkatai;