We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 31

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 30 Ayuba Ayuba 32 →

1“Na yi alkawari da idanuna

2Gama mene ne rabon mutum daga Allah a sama,

3Ba masifa ba ne domin mugaye,

4Bai ga hanyoyina ba ne

5“In da na yi tafiya cikin rashin gaskiya

6Bari Allah yă auna a kan ma’auni na gaskiya

7In takawata ta kauce daga hanya,

8bari waɗansu su ci abin da na shuka,

9“In sha’awar mace ya shiga mini zuciya,

10sai matata ta niƙa hatsin wani

11Gama wannan zai zama abin kunya,

12Wuta ce take ƙuna har ta hallakar;

13“In da na danne wa bayina maza da mata hakkinsu,

14me zan yi lokacin da Allah ya tuhume ni?

15Shi wanda ya yi ni a cikin uwata ba shi ne ya yi su ba?

16“In na hana wa matalauta abin da suke so,

17in na ajiye burodina don kaina kaɗai,

18amma tun suna tasowa na lura da su,

19In da na ga wani yana mutuwa don rashin sutura,

20kuma zuciyarsa ba tă gode mini ba

21in na ɗaga hannuna don in cuci maraya,

22bari hannuna yă guntule daga kafaɗata,

23Gama ina jin tsoron hallaka daga Allah,

24“In na dogara ga zinariya

25in na yi fahariya don yawan dukiyata,

26In na dubi rana cikin haskenta,

27zuciyata ta jarrabtu gare su a ɓoye,

28Waɗannan ma za su zama zunubin da za a shari’anta ke nan

29“In na yi murna domin mugun abu ya faru da maƙiyina;

30ban bar bakina yă yi zunubi

31in mutanen gidana ba su taɓa cewa,

32Ba baƙon da ya taɓa kwana a titi,

33in na ɓoye zunubina yadda mutane31.33 Ko kuwa yadda Adamu ya yi suke yi,

34domin ina tsoron taron mutane

35(“Kash, da ina da wanda zai ji ni!

36Ba shakka sai in ɗora a kafaɗata,

37Zan ba shi lissafin duk abin da na taɓa yi;

38“In ƙasata tana kuka da ni

39in na kwashe amfaninta ban biya ba

40bari ƙaya ta fito a maimakon alkama

← Ayuba 30 Ayuba Ayuba 32 →