We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 3

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 2 Ayuba Ayuba 4 →

1Bayan wannan Ayuba ya buɗe baki ya la’anta ranar da aka haife shi.

2Ayuba ya ce,

3“A hallaka ranar da aka haife ni,

4Bari ranan nan ta zama duhu;

5Bari duhu da inuwa mai duhu ta sāke rufe ta;

6Bari duhu mai yawa yă rufe daren nan;

7Bari daren yă zama marar amfani;

8Bari waɗanda suke la’anta ranaku su la’anta wannan rana

9Bari taurarinta na safe su zama duhu;

10gama ba tă hana uwata ɗaukar cikina,

11“Me ya sa ban mutu ba da za a haife ni,

12Me ya sa aka haife ni,

13Da yanzu ina kwance cikin salama;

14tare da sarakuna da mashawarta a cikin ƙasa,

15da shugabanni waɗanda suke da zinariya,

16Ko kuma don me ba a ɓoye ni a cikin ƙasa kamar jaririn da aka haifa ba rai ba,

17A wurin mugaye za su daina yin mugunta,

18Waɗanda aka daure za su sami jin daɗin;

19Manyan da ƙanana suna a can,

20“Don me ake ba da haske ga waɗanda suke cikin ƙunci,

21ga waɗanda suke neman mutuwa amma ba su samu ba,

22waɗanda suke farin ciki

23Don me aka ba mutum rai,

24Baƙin ciki ya ishe ni maimakon abinci;

25Abin da nake tsoro ya faru da ni;

26Ba ni da salama, ba natsuwa;

← Ayuba 2 Ayuba Ayuba 4 →