1Zan rera waƙa wa ƙaunataccena
2Ya haƙa ƙasa ya kuma tsintsince duwatsun
3“Yanzu fa ku mazauna cikin Urushalima da mutanen Yahuda,
4Me kuma ya rage da za a yi wa gonar inabina
5Yanzu zan faɗa muku
6Zan mai da ita kango,
7Gonar inabin Ubangiji Maɗaukaki
8Kaitonku ku waɗanda kuke ƙara wa kanku gidaje
9Ubangiji Maɗaukaki ya furta a kunnuwana,
10Kadada goma na gonar inabi zai ba da garwan ruwan inabi ɗaya kaɗai,
11Kaiton waɗanda suke tashi da sassafe
12Suna kaɗa garaya, da molaye a bukukkuwansu,
13Saboda haka mutanena za su yi zaman bauta
14Saboda haka kabari ya fadada marmarinsa
15Ta haka za a ƙasƙantar da mutum
16Amma Ubangiji Maɗaukaki zai sami ɗaukaka ta wurin aikata gaskiya,
17Sa’an nan tumaki za su yi kiwo kamar yadda suke yi a wurin kiwonsu;
18Kaiton waɗanda suke jan zunubi da igiyar ruɗu,
19waɗanda suke cewa, “Bari Allah yă gaggauta,
20Kaiton waɗanda suke ce da mugunta nagarta
21Kaiton waɗanda suke tsammani suna da hikima
22Kaiton waɗanda suke jarumawa a shan ruwan inabi
23waɗanda suke ƙyale masu laifi don sun ba da cin hanci,
24Saboda haka kamar yadda harshen wuta yakan lashe kara
25Saboda haka fushin Ubangiji ya yi ƙuna a kan mutanensa;
26Ya ɗaga tuta don al’ummai masu nisa,
27Babu ko ɗayansu da ya gaji ko ya yi tuntuɓe,
28Kibiyoyinsu masu tsini ne,
29Rurinsu ya yi kamar na zaki,
30A wannan rana za su yi ta ruri a kansa