We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ezekiyel 30

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ezekiyel 29 Ezekiyel Ezekiyel 31 →

1Maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

2“Ɗan mutum, ka yi annabci ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

3Gama ranar ta yi kusa,

4Takobi zai zo a kan Masar,

5Kush da Fut, Lidiya da dukan Arabiya, Libiya30.5 Da Ibraniyanci Kub da kuma mutanen ƙasar alkawari za su mutu ta wurin takobi tare da Masar.

6“ ‘Ga abin da Ubangiji ya faɗa,

7Za su zama kango

8Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji,

9“ ‘A wannan rana manzanni za su fito daga wurina a jiragen ruwa don su tsorata Kush daga sake jikinta. Azaba za tă kama su a ranar hallakar Masar, gama tabbatacce za tă zo.

10“ ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

11Shi da sojojinsa, mafi bantsoro cikin al’ummai,

12Zan kafe rafuffukan Nilu

13“ ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

14Zan lalace Masar ta Bisa30.14 Da Ibraniyanci lalace Faturos

15Zan kwarara hasalata a kan Felusiyum,30.15 Da Ibraniyanci Sin; haka ma a ayar 16.

16Zan ƙuna wuta wa Masar;

17Samarin Heliyofolis30.17 Da Ibraniyanci Awen (ko On). da Bubastis30.17 Da Ibraniyanci Fi Beset

18Duhu ne zai zama rana a Tafanes

19Ta haka zan zartar da hukunci a kan Masar,

20A shekara ta goma sha ɗaya, a wata na fari a rana ta goma sha bakwai, maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

21“Ɗan mutum, na karye hannun Fir’auna sarkin Masar. Ba a daure shi don warkarwa ba ko a sa tsinke saboda kada yă zama da ƙarfi har ya riƙe takobi.

22Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gāba da Fir’auna sarkin Masar. Zan karye hannuwansa biyu, hannun da yake da kyau da kuma wanda an riga an karya, in kuma sa takobi ya fāɗi daga hannunsa.

23Zan watsar da Masarawa a cikin al’ummai in warwatsa su cikin ƙasashe.

24Zan ƙarfafa hannuwan sarkin Babilon in kuma sa takobina a hannunsa, amma zan karya hannuwan Fir’auna, zai kuwa yi nishi a gabansa kamar mutumin da aka yi wa raunin mutuwa.

25Zan ƙarfafa hannuwan sarkin Babilon, amma hannuwan Fir’auna za su shanye. Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji, sa’ad da na sa takobi a hannun sarkin Babilon na kuma miƙa shi a kan Masar.

26Zan watsar da Masarawa a cikin al’ummai in warwatsa su cikin ƙasashe. Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji.”

← Ezekiyel 29 Ezekiyel Ezekiyel 31 →