We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Mai Hadishi 12

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Mai Hadishi 11 Mai Hadishi

1Ka tuna da Mahaliccinka

2kafin rana da haske

3sa’ad da masu tsaron gida suke rawar jiki,

4sa’ad da aka rufe ƙofofin shiga tituna

5sa’ad da mutane suke jin tsoron tudu

6Ka tuna da shi, kafin igiyar azurfa ta katse,

7turɓaya ta koma ƙasar da ta fito,

8“Ba amfani! Ba amfani!” In ji Malami,

9Ba kawai Malami ya kasance mai hikima ba, amma kuma ya koyar da mutane. Ya yi tunani ya kuma yi binciken da ya tsara karin magana masu yawa.

10Malami ya yi bincike don yă sami kalmomin da suka dace, kuma abin da ya rubuta daidai ne da kuma gaskiya.

11Kalmomin masu hikima kamar tsinken tsokanar dabba ne, tarin maganganunsu kuma kamar ƙusoshi ne da aka kafa daram, da aka ba wa Makiyayi guda.

12Ka yi hankali ɗana, game da duk wani ƙari a kan waɗannan.

13Yanzu an ji kome;

14Gama Allah zai shari’anta kowane irin aiki,

← Mai Hadishi 11 Mai Hadishi