We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Mai Hadishi 1

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

Mai Hadishi Mai Hadishi 2 →

1Kalmomin Malami,1.1 Ko kuwa shugaban taro; haka ma a ayoyi 2 da kuma 12. ɗan Dawuda, Sarki a Urushalima.

2“Ba amfani! Ba amfani!”

3Wace riba ce mutum yake samu daga wahalar

4Zamanai sukan zo zamanai su wuce,

5Rana takan fito rana ta kuma fāɗi,

6Iska takan hura zuwa kudu ta kuma juya zuwa arewa;

7Dukan rafuffuka sukan gangara zuwa teku,

8Dukan abubuwa suna kawo gajiya,

9Abin da ya taɓa kasancewa, zai sāke kasance,

10Akwai wani abin da za a ce,

11Ba a tunawa da mutanen dā,

12Ni, Malami, sarki ne bisa Isra’ila a Urushalima.

13Na dauri aniyata in gwada don in bincika ta wurin hikima dukan abin da ake yi a duniya. Kaya mai nauyi ne Allah ya ɗora a kan mutane!

14Na ga dukan abubuwan da ake yi a duniya, dukansu ba su da amfani, naushin iska ne kawai.

15Abin da yake tanƙwararre ba zai miƙu ba;

16Na yi tunani a raina na ce, “Duba, na yi girma, na kuma ƙaru da hikima fiye da duk wanda ya taɓa mulki a bisa Urushalima kafin ni; na ɗanɗana hikima mai yawa da kuma ilimi.”

17Sa’an nan na ɗaura aniyata ga fahimtar hikima, in kuma san bambanci tsakanin hauka da wauta, amma na koyi cewa wannan ma, naushin iska ne kawai.

18Gama yawan hikima yakan kawo yawan baƙin ciki;

Mai Hadishi Mai Hadishi 2 →