We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Waƙar Waƙoƙi 2

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Waƙar Waƙoƙi 1 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 3 →

1Ni furen bi-rana ne na Sharon,

2Kamar furen bi-rana a cikin ƙayayyuwa

3Kamar itacen gawasa a cikin itatuwan jeji

4Ya kai ni babban zauren da ake liyafa,

5Ka ƙarfafa ni da zabibi

6Hannunsa na hagu yana a ƙarƙashin kaina,

7’Yan matan Urushalima, ku yi mini alkawari

8Saurara! Ƙaunataccena!

9Ƙaunataccena yana kama da barewa ko sagarin ƙishimi

10Ƙaunataccena ya yi magana ya ce mini,

11Duba! Damina ta wuce;

12Furanni sun hudo a duniya;

13Itacen ɓaure ya fid da ’ya’yansa da sauri;

14Kurciyata a kogon dutse,

15Kama mana ɓeraye,

16Ƙaunataccena nawa ne ni kuma tasa ce;

17Sai gari ya waye

← Waƙar Waƙoƙi 1 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 3 →